Afcon: A wane fanni kasashen da ke fafatawa suka yi zarra?

Afcon BBC

Ana ci gaba da Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka AFCON inda kungiyoyi 24 na kasashen nahiyar ke fafatawa.

Amma baya ga wasan kwallon, mun ga dacewar a dan yi raha da wasa kwakwalwa ta wani bangare, kamar tambayar: "Wa zai yi nasara a wasu bangarorin a AFCON baya ga kwallon kafa?

Wannan wasan namu na wasa kwakwalwa ya zakulo abubuwan da kowace kasa ta yi zarra a kai kamar saurin intanet da tsawon rai da rashin cin hanci da dai wasu muhimman batutuwan.

Ana ci gaba da Gasar Cin Kofin Afirka inda tawagogi 24 suke neman nasara. Amma baya ga wasan da ake fafatawa, mun ga ya dace a dan wasa kwakwalwa ta hanyar tambayar: ''Ko wace kasa ce za ta iya yin nasara a wasu bangarorin baya ga kwallon kafa?'' Wannan wasan namu zai duba kasashen da suka yi zarra a wani abu daban kamar karfin intanet da tsawon rai da cin hanci da ma wasu abubuwan da dama.
Zabi rukuni
 • Wace kasa ce karfin intanet dinta ya fi?
  • Matakin sili daya kwale
    • Zimbabwe vs Kenya. Kasa ta daya a: Kenya
    • Afirka ta Kudu vs Tunusia. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Madagascar vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Ghana vs Mali. Kasa ta daya a: Ghana
    • Angola vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Senegal vs Congo DR. Kasa ta daya a: Senegal
    • Nigeriya vs Kamaru. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Uganda vs Tanzania. Kasa ta daya a: Uganda
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Kenya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Madagascar vs Ghana. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Morocco vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Nigeriya vs Uganda. Kasa ta daya a: Uganda
  • Wasan kusa da karshe
    • Afirka ta Kudu vs Madagascar. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Senegal vs Uganda. Kasa ta daya a: Senegal
  • Wasan karshe
    • Madagascar
     Senegal
     Madagascar vs Senegal. Kasa ta daya a: Madagascar
  Madagascar
  A watan Mayun 2019, karfin intanet na Madagascar ya kai 28.08 na megabits a duk sakan daya - Ita ce ta biyu a wannan bangaren baya ga Cape Verde. Sai dai hakan ba ya nufin a can ne aka fi amfani da intanet. A cewar Bankin Duniya, a 2017 kawai kashi 10% na al'ummar kasar ne ke amfani da intanet.
  Bayanai: Speedtest Global Index na Ookla
 • Wace kasa ce aka fi cin shinkafa?
  • Matakin sili daya kwale
    • Uganda vs Tanzania. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Kwaddibuwa vs Ghana. Kasa ta daya a: Kwaddibuwa
    • Guninea vs Kenya. Kasa ta daya a: Guninea
    • Guinea-Bissau vs Mauritania. Kasa ta daya a: Guinea-Bissau
    • Mali vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Mali
    • Senegal vs Nigeriya. Kasa ta daya a: Senegal
    • Madagascar vs Benin. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Masar vs Angola. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Tanzania vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Kwaddibuwa
    • Guninea vs Guinea-Bissau. Kasa ta daya a: Guninea
    • Mali vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Madagascar vs Masar. Kasa ta daya a: Madagascar
  • Wasan kusa da karshe
    • Kwaddibuwa vs Guninea. Kasa ta daya a: Guninea
    • Senegal vs Madagascar. Kasa ta daya a: Senegal
  • Wasan karshe
    • Guninea
     Senegal
     Guninea vs Senegal. Kasa ta daya a: Guninea
  Guninea
  A shekarar 2018 an kiyasta cewa duk mutum daya a al'ummar kasar Guinea ya ci shinkafar da ta kai kilogiram 190. Duk da cewa kasar na da yanayin da yake da dadin noman shinkafa, amma shinkafar ce abin da aka fi shigarwa. Ana shigar da shinkafar ne daga kasashen yankin Asiya.
  Bayanai: IRRI
 • Wace kasa ce ta fi karfin tattalin arziki?
  • Matakin sili daya kwale
    • Zimbabwe vs Kenya. Kasa ta daya a: Kenya
    • Afirka ta Kudu vs Mauritania. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Ghana vs Tunusia. Kasa ta daya a: Tunusia
    • Angola vs Namibiya. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Aljeriya vs Benin. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Guninea vs Kamaru. Kasa ta daya a: Kamaru
    • Masar vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Kenya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Morocco vs Tunusia. Kasa ta daya a: Tunusia
    • Namibiya vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Kamaru vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan kusa da karshe
    • Afirka ta Kudu vs Tunusia. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Namibiya vs Masar. Kasa ta daya a: Namibiya
  • Wasan karshe
    • Afirka ta Kudu
     Namibiya
     Afirka ta Kudu vs Namibiya. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
  Afirka ta Kudu
  Ma'aunin tattalin arzikin Afirka ta Kudu ya wuce dala 6,000 a kowace shekara, duk da kasancewar kasar daya daga cikin wadanda ake samun banbanci tsakanin talaka da mai wadata, a duniya. Duk da cewa kasar ce take da mutanen da suka fi kudi a Afirka amma rashin aikin yi tsakanin jama'a ya kai kashi 27 a karshen shekarar 2018. Akwai talauci sosai.
  Bayanai: Bankin Duniya
 • Wace kasa ce ba a bin ta bashi da yawa?
  • Matakin sili daya kwale
    • Masar vs Tanzania. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Kwaddibuwa vs Benin. Kasa ta daya a: Benin
    • Nigeriya vs Uganda. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Guinea-Bissau vs Angola. Kasa ta daya a: Guinea-Bissau
    • Mali vs Morocco. Kasa ta daya a: Mali
    • Aljeriya vs Burundi. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Guninea vs Kamaru. Kasa ta daya a: Guninea
    • Congo DR vs Kenya. Kasa ta daya a: Congo DR
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Tanzania vs Benin. Kasa ta daya a: Benin
    • Nigeriya vs Guinea-Bissau. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Mali vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Guninea vs Congo DR. Kasa ta daya a: Congo DR
  • Wasan kusa da karshe
    • Benin vs Nigeriya. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Aljeriya vs Congo DR. Kasa ta daya a: Aljeriya
  • Wasan karshe
    • Nigeriya
     Aljeriya
     Nigeriya vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
  Aljeriya
  Dumbin kudin da take tarawa ta hanyar harajin makamashi da sayar da man fetur, ya bai wa Aljeriya damar kusan kammala biyan basussukanta, wanda a 2017 ya kai kashi 3.4% na abin da kasar ke samu a cikin gida. Hakan na nufin a Aljeriya, idan 'yan kasar suka hada abin da suke samu da kuma ribarsu waje daya, to zai dauki tsawon kwana 12 ne kawai kasar ta biya dukkan basussukanta. Ba haka abin yake ba a Mauritaniya, inda sai ta shafe kwana 311 kafin ta iya biyan nata.
  Bayanai: Bankin Duniya
 • Wace kasa ce mutanenta suka fi tsawon rai?
  • Matakin sili daya kwale
    • Uganda vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Morocco vs Angola. Kasa ta daya a: Morocco
    • Nigeriya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Ghana vs Mauritania. Kasa ta daya a: Mauritania
    • Tunusia vs Namibiya. Kasa ta daya a: Tunusia
    • Aljeriya vs Kamaru. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Madagascar vs Benin. Kasa ta daya a: Benin
    • Masar vs Tanzania. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Senegal vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Afirka ta Kudu vs Mauritania. Kasa ta daya a: Mauritania
    • Tunusia vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Tunusia
    • Benin vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan kusa da karshe
    • Morocco vs Mauritania. Kasa ta daya a: Morocco
    • Tunusia vs Masar. Kasa ta daya a: Tunusia
  • Wasan karshe
    • Morocco
     Tunusia
     Morocco vs Tunusia. Kasa ta daya a: Tunusia
  Tunusia
  Yan Tunusiyan da aka haifa a 2017 za su iya sa ran yin rayuwa har shekara 78 - kuma 67 daga cikin shekarun za su kasance cikin koshin lafiya. Ana tsammanin mata na iya kai wa fiye da shekara 80 maza kuma 76. Abubuwan da ke jawo mutuwar jarirai a ciki sun hada da ciwon zuciya da hatsarin mota.
  Bayanai: Binciken Cututtuka na Duniya na 2017.
 • Wace kasa ce ta fi yawan al'umma?
  • Matakin sili daya kwale
    • Congo DR vs Kenya. Kasa ta daya a: Congo DR
    • Afirka ta Kudu vs Guninea. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Ghana vs Mali. Kasa ta daya a: Ghana
    • Angola vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Tanzania vs Uganda. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Madagascar vs Kamaru. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Masar vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Congo DR vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Congo DR
    • Nigeriya vs Ghana. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Morocco vs Tanzania. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Madagascar vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan kusa da karshe
    • Congo DR vs Nigeriya. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Tanzania vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan karshe
    • Nigeriya
     Masar
     Nigeriya vs Masar. Kasa ta daya a: Nigeriya
  Nigeriya
  Najeriya ce kasar da ta fi yawan al'umma a Afirka inda jama'arta suka kai miliyan 200, kuma ita ce ta 7 a duniya. Al'ummar Najeriya yawancinsu matasa ne: Mutum hudu daga cikin 10 na 'yan kasar 'yan kasa da shekara 14 ne.
  Bayanai: CIA World Factbook, kiyasin yawan al'umma na 2018
 • Wace kasa ce ta fi girman kasa?
  • Matakin sili daya kwale
    • Masar vs Tanzania. Kasa ta daya a: Masar
    • Afirka ta Kudu vs Mauritania. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Morocco. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Kamaru vs Mali. Kasa ta daya a: Mali
    • Angola vs Namibiya. Kasa ta daya a: Angola
    • Aljeriya vs Zimbabwe. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Madagascar vs Ghana. Kasa ta daya a: Madagascar
    • Congo DR vs Kenya. Kasa ta daya a: Congo DR
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Masar vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Mali. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Angola vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Madagascar vs Congo DR. Kasa ta daya a: Congo DR
  • Wasan kusa da karshe
    • Afirka ta Kudu vs Mali. Kasa ta daya a: Mali
    • Aljeriya vs Congo DR. Kasa ta daya a: Aljeriya
  • Wasan karshe
    • Mali
     Aljeriya
     Mali vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
  Aljeriya
  Aljeriya ce kasar da ta fi kowacce girma a Afirka kuma ta 10 mafi girma a duniya. Hamadar Sahara ce ta mamaye fiye da kashi 80% na Aljeriya. A da Sudan ce ta fi kowacce kasa girma a Afirka kafin a raba ta biyu a 2011. Aljeriya ba ta da yawan al'umma, mutum 17 ne suke rayuwa a kowane murabba'in kilomita, ba kamar Burundi ba da mutum 423 ke rayuwa a kowane murabba'in kilomita.
  Bayanai: Bankin Duniya, 2018
 • Wace kasa ce ba a faye cin hanci da rashawa ba?
  • Matakin sili daya kwale
    • Uganda vs Tanzania. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Namibiya vs Mauritania. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Guninea vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Ghana vs Mali. Kasa ta daya a: Ghana
    • Tunusia vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Senegal vs Kamaru. Kasa ta daya a: Senegal
    • Nigeriya vs Benin. Kasa ta daya a: Benin
    • Masar vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Tanzania vs Namibiya. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Morocco vs Ghana. Kasa ta daya a: Morocco
    • Afirka ta Kudu vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Benin vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Benin
  • Wasan kusa da karshe
    • Namibiya vs Morocco. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Senegal vs Benin. Kasa ta daya a: Senegal
  • Wasan karshe
    • Namibiya
     Senegal
     Namibiya vs Senegal. Kasa ta daya a: Namibiya
  Namibiya
  Ana ganin Namibiya ce kasar da ba a faye cin hanci da rashawa ba daga cikin kasashen da ke buga gasar AFCON, inda take gaban Senegal.
  Bayanai: Kungiyar Transparency International
 • Wace kasa ce tafi mutanen da suka fi farin ciki?
  • Matakin sili daya kwale
    • Uganda vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Morocco vs Mali. Kasa ta daya a: Morocco
    • Nigeriya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Kamaru vs Tunusia. Kasa ta daya a: Kamaru
    • Mauritania vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Kwaddibuwa
    • Aljeriya vs Benin. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Guninea vs Ghana. Kasa ta daya a: Ghana
    • Congo DR vs Kenya. Kasa ta daya a: Kenya
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Senegal vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Nigeriya vs Kamaru. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Kwaddibuwa vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Ghana vs Kenya. Kasa ta daya a: Ghana
  • Wasan kusa da karshe
    • Morocco vs Nigeriya. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Aljeriya vs Ghana. Kasa ta daya a: Aljeriya
  • Wasan karshe
    • Nigeriya
     Aljeriya
     Nigeriya vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Nigeriya
  Nigeriya
  Najeriya ce a gaba a kasashen Afirka wajen mutanen da suka fi kowadanne farin ciki, kamar yadda rahoton duniya kan farin ciki ya nuna wanda ya yi duba ga abubuwa kamar samun jama'a da lafiyarsu da tallafin da suke samu da 'yanci da rashin rashawa da cin hanci da kuma kirkin jama'ar. A duniya, Najeriya ta 85, abin da ke nuna samun ci gaba daga matsayi na 91 a bara. Ita ce ta biyu bayan Mauritius a Afirka.
  Bayani daga Rahoton Walwala na 2019. Ba a shigar da Angola da Guinea-Bissau a rahoton ba.
 • Wace kasa ce ta fi yawan mata a majalisar dokoki?
  • Matakin sili daya kwale
    • Zimbabwe vs Tanzania. Kasa ta daya a: Tanzania
    • Namibiya vs Mauritania. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Burundi vs Morocco. Kasa ta daya a: Burundi
    • Angola vs Kamaru. Kasa ta daya a: Angola
    • Tunusia vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Senegal vs Madagascar. Kasa ta daya a: Senegal
    • Guninea vs Guinea-Bissau. Kasa ta daya a: Guninea
    • Uganda vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Uganda
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Tanzania vs Namibiya. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Burundi vs Kamaru. Kasa ta daya a: Burundi
    • Afirka ta Kudu vs Senegal. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Guninea vs Uganda. Kasa ta daya a: Uganda
  • Wasan kusa da karshe
    • Namibiya vs Burundi. Kasa ta daya a: Namibiya
    • Afirka ta Kudu vs Uganda. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
  • Wasan karshe
    • Namibiya
     Afirka ta Kudu
     Namibiya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Namibiya
  Namibiya
  A Namibia, mata ne kaso 46 na 'yan majalisar wakilai. Hakan na nufin ita ce ta biyu a Afirka bayan Rwanda wadda ke gaba a duniya. Namibia ce ta 10 a duniya a rahoton Banbancin Jinsi na 2018, wato tana gaban Jamus da Burtaniya.
  Bayani daga Kungiyar Majalisun dokoki ta Duniya 1 February 2019
 • Wace kasa ce ta samu lamboboin zinare da suka fi yawa a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta bazara?
  • Matakin sili daya kwale
    • Zimbabwe vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Aljeriya
    • Afirka ta Kudu vs Madagascar. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Kamaru vs Angola. Kasa ta daya a: Kamaru
    • Tunusia vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Kenya vs Uganda. Kasa ta daya a: Kenya
    • Burundi vs Ghana. Kasa ta daya a: Burundi
    • Masar vs Tanzania. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Aljeriya vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Nigeriya vs Kamaru. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Morocco vs Kenya. Kasa ta daya a: Kenya
    • Burundi vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan kusa da karshe
    • Afirka ta Kudu vs Nigeriya. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Kenya vs Masar. Kasa ta daya a: Kenya
  • Wasan karshe
    • Afirka ta Kudu
     Kenya
     Afirka ta Kudu vs Kenya. Kasa ta daya a: Kenya
  Kenya
  Kenya ce ta fi kowacce kasa a Afirka cin lambobin yabo a gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta bazara, inda ta samu lambobin gwal 31 da azurfa 38 da tagulla 34. Kenyar ta ci mafiya yawan lambobin yabon a gasar guje-guje da tsalle-tsalle, inda ta samu babbar nasara a gudun dogon zango. Eliud Kipchoge wanda ya ci lambar yabo ta zinare a gasar da aka yi a Rio shi ne mai rike da kambun gudun famfalaki wanda ya yi gudun awa 2:01:39.
  Bayani daga IOC
 • Wace kasa ce ta fi yawan wuraren tarihi da ke cikin Asusun Tallafawa Ilimi na Duniya, UNESCO?
  • Matakin sili daya kwale
    • Congo DR vs Senegal. Kasa ta daya a: Senegal
    • Afirka ta Kudu vs Benin. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Madagascar vs Kwaddibuwa. Kasa ta daya a: Kwaddibuwa
    • Kamaru vs Mali. Kasa ta daya a: Mali
    • Tunusia vs Morocco. Kasa ta daya a: Morocco
    • Kenya vs Zimbabwe. Kasa ta daya a: Kenya
    • Nigeriya vs Ghana. Kasa ta daya a: Nigeriya
    • Masar vs Aljeriya. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan gab da na kusa da karshe
    • Senegal vs Afirka ta Kudu. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Kwaddibuwa vs Mali. Kasa ta daya a: Mali
    • Morocco vs Kenya. Kasa ta daya a: Morocco
    • Nigeriya vs Masar. Kasa ta daya a: Masar
  • Wasan kusa da karshe
    • Afirka ta Kudu vs Mali. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
    • Morocco vs Masar. Kasa ta daya a: Morocco
  • Wasan karshe
    • Afirka ta Kudu
     Morocco
     Afirka ta Kudu vs Morocco. Kasa ta daya a: Afirka ta Kudu
  Afirka ta Kudu
  Afirka ta Kudu ita ce kasar da ta fi yawan wuraren tarihi da Asusun Tallafa wa Ilimi ta Duniya, UNESCO a nahiyar Afirka, inda take da guda 10. Wuraren farko da suka fara shiga kundin UNESCO a 1999 su ne wuraren tarihi na Fossil Hominid na kasar da kuma kwallon kai na Taung Skull da filin shakatawa na Simangaliso da kuma tsibirin Robben Island.
  Bayani daga UNESCO. Ana kidaya wuraren tarihi da ke tsakanin kasashe sau daya kacal.
  • Afirka ta Kudu
  • Aljeriya
  • Angola
  • Benin
  • Burundi
  • Congo DR
  • Ghana
  • Guinea-Bissau
  • Guninea
  • Kamaru
  • Kenya
  • Kwaddibuwa
  • Madagascar
  • Mali
  • Masar
  • Mauritania
  • Morocco
  • Namibiya
  • Nigeriya
  • Senegal
  • Tanzania
  • Tunusia
  • Uganda
  • Zimbabwe
Godiya
Olawale Malomo da Elisabetta Tollardo ne suka tsara. Olawale Malomo ne ya yi inda Millicent Wachira ya yi Taswira. Aaron Akinyemi da Anthony Makokha da Muthoni Muchiri suka yi nazari.
Hanyar da aka bi wajen nazari
An bi wasu matakai guda 12 gwargwadon kokarin kasashen da suka fafata a gasar cin kofin nahiyar Afirka. Dangane kuma da lambobin yabo na Olympics, an ware kasashe bisa yawan lambobin yabon da suka ci. Idan kuma kasa ba ta ci lamba ko daya ba to sai a duba yawan 'yan wasan da suka shiga gasar Olympics ta bazara da ta gabata. Dangane kuma da wuraren tarihi na Asusun UNESCO, an duba yawan wuraren da kowace kasa take da su a jerin wuraren da ke da hannu a Asusun.

Labarai masu alaka