Obasanjo yana nema ya kawo rikici a kasar nan - Tanko Yakasai
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Obasanjo yana nema ya kawo rikici a kasar nan - Tanko Yakasai

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

Salihu Tanko Yakasai ya ce tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo yana neman haddasa rikici a Najeriya.

Ya kara da cewa Obasanjo ba ya kishin kasa kuma ya kamata mutane su gane hakan.