Matan da suke kwasar yashi don rufawa kai asiri
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mata ke aikin kwasar yashi a Abuja

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

A kauyen Chibibiri da ke karamar hukumar Kuje a Abuja, matan al'ummar Basa sun ce suna fama da talauci da karancin aiki.

Abin da ya sa su kwasar yashin rafi saboda su bai wa masu motar Tifa don samun kudin kashewa.

Sun ce da kudin suke ciyar da iyalansu da kuma kai 'ya'yansu makaranta.

Labarai masu alaka