Abin da ya faru a Afirka makon jiya

Hotunan wasu abubuwa da suka faru a Afirka da wasu sassan duniya a makon jiya:

A young woman has make-up applied to her face. Her eyes are closed, and the background is a vivid blue. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Wata da ta shiga gasar sarauniyar kyau lokacin da take kwalliya a kasar Sudan ta Kudu ranar Lahadi
Presentational white space
Sudanese activist Eythar Gubara holds her hands up to the eyes of a large, painted face on a wall. Her expression is thoughtful. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wata 'yar gwagwarmaya Eythar Gubara a kasar Sudan lokacin da take duba wani hoto na wani mai fafutika Mohamed Mattar wanda aka kashe yayin wata zanga-zanga
Presentational white space
People sit and stand by pillars with street art portraits 22 July 2019. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Zanen hoton marigayi mawakin Najeriya Fatai Rolling Dollar (a tsakiya) a karkashin gadar Obalende da ke Legas ranar Lahadi
Presentational white space
Keziah Jones sings into a microphone. His eyes are closed and he wears a yellow, wide-brimmed hat tipped forward. The background is a vivid purple. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Haka zalika a ranar Litinin, mawakin Najeriya Keziah Jones lokacin da yake wasa a kasar Switzerland.
Presentational white space
A woman carries several wooden chairs on her head on a street. She is looking directly at the camera. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wata mata dauke da wasu kujeru da aka yi da hannu a birnin Nairobi a kasar Kenya ranar Juma'a
Presentational white space
A swimmer in a purple costume is seen underwater. An unusual reflection makes it look like there are two of her. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption 'Yar wasan nunkaya 'yar Afirka ta Kudu Tatjana Schoenmarker lokacin da take wasa a Gasar Nunkaya ta Duniya ranar Litinin
Presentational white space
Yayin da yanayi ya kai maki 40 a ma'aunin Celsius wannan yaron ya shiga wani wurin nunkaya a birnin Alkahira ranar Laraba. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Yayin da yanayi ya kai maki 40 a ma'aunin Celsius wannan yaron ya shiga wani wurin nunkaya a birnin Alkahira ranar Laraba.
Presentational white space
Kasashen Malawi da Uganda lokacin da suke wasan kwallon raga na duniya a kasar Ingila ranar Juma'a. Hakkin mallakar hoto PA
Image caption 'Yan wasan kasashen Malawi da Uganda lokacin da suke wasan kwallon raga na duniya a kasar Ingila ranar Juma'a.
Presentational white space
Senegal ta fafata da Aljeriya a wasan karshe na Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka a kasar Masar... Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Har ila yau Senegal ta fafata da Aljeriya a wasan karshe na Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka a kasar Masar...
Presentational white space
Algeria fans smile and gesture in Bordeaux's Place de la Victoire in Bordeaux. One person holds a flare up, turning the air red. Hakkin mallakar hoto NurPhoto/Getty Images
Image caption Aljeriya ce ta yi nasara da ci 1-0, abin da ya sa magoya bayan kasar barkewa da murna
Presentational white space

Hotuna daga Reuters da EPA da Getty Images da PA da Nur Photo da kuma AFP

Labarai masu alaka