Hirar BBC da shugaban Boko Haram Muhammad Yusuf a 2009
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hirar BBC da shugaban Boko Haram Muhammad Yusuf a 2009

A ranar 30 ga watan Yulin 2019 ne shugaban kungiyar Boko Haram na farko Mohammed Yusuf ke cika shekara 10 da mutuwa.

A kan haka ne muka dauko hirar da BBC ta yi da shugaban Boko Haram Muhammad Yusuf a 2009.

Labarai masu alaka