Boko Haram: Bayanai kan muhimman abubuwan da suka faru
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda Boko Haram ta shafe shekara 10 tana azabtar da jama'a

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Shekaru 10 ke nan tun bayan da aka kashe shugaban kungiyar Boko Haram na farko Muhammed Yusuf a lokacin da yake tsare wurin 'yan sanda.

Mutuwarsa ta jawo kara habakar kungiyar wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar fiye da mutane 3,000 da raba sama da mutum miliyan biyu da muhallansu.

BBC ta yi nazari kan salsalar kungiyar da kuma yadda ta bunkasa har ta yi rassa zuwa kasashen ketare.

Nazarin kuma ya yi duba kan yiwuwar ko kungiyar za ta ci gaba da rawar gaban hantsi a wasu yankuna na Afirka ko kuma akwai yiwuwar samun sauki.

Labarai masu alaka