Abina da yasa ake kira na Baturen Najeriya- Muhammad Jamal
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Muhammad Jamal: 'Abin da ya sa ake kira na Baturen Najeriya'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Muhammad Jamal wanda aka fi sani da "White Nigerian" ya yi karin bayani a kan wannan inkiyar.

Ya bayyana cewa duk da launin fatarsa shi dan asalin garin Jos ne da ke tsakiyar Najeriya, amma kakansa na wajen mahaifiyarsa dan asalin kasar Lebanon ne kuma matarsa 'yar Columbia ce.

Muhammad ya ce saboda hada dangi da mutane daban-daban za a iya kiran gidansu "Majalisar Dinkin Duniya. "

Labarai masu alaka