Gasar iya tafa shinkafa tsakanin Najeriya da Ghana
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ghana ta doke Najeriya a gasar iya dafa shinkafa dafa-duka.

An gudanar da gasar iya dafa shinkafa dafa-duka inda wata 'yar Ghana ta yi nasarar doke wadda ta wakilci Najeriya inda ta ci kyautar dala 2000.

Labarai masu alaka