Hotunan barnar da ambaliyar ruwa ta yi a Nijar

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Wasu mata kenan suke ketawa cikin ambaliyar ruwa a unguwar Kirkissoye da ke Niamey. An dauki hoton ne a ranar 3 Satumbar 2019
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Yara na dibar kasa a amalanke domin yin dabaru na dakatar da ambaliyar.
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Jami'an kashe gobara na taimakawa domin rajistar wadanda ambaliyar ruwan ta shafa a wani gari da ke kusa da Yamai, babban birnin Nijar.
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Wani mazaunin Kirkissoye a Yamai kenan yana tsaye yana kallon yadda ambaliyar ta lalata gidansu.
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Wani yaro yana tafiya cikin ruwa a wani layi da ke Kirkissoye a Yamai.
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Wani yaro yana tafiya cikin ruwa a wani layi da ke Kirkissoye a Yamai.
Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Jami'an kashe gobara na taimakawa domin rajistar wadanda ambaliyar ruwan ta shafa a wani gari da ke kusa da Yamai, babban birnin Nijar.

Labarai masu alaka