Yadda iyaye suke ji idan 'ya'yansu za su koma makaranta
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Komawa makarantar kan zo da karin kudin makaranta da kashe kudi makudai

A ranar 16 ga watan Satumba ne wasu makarantu za su koma karatu a sabon zangon karatun shekara inda tuni kuma wasu makarantun suka koma karatu

A kan sauya kayan makaranta da samun karin kudin karatu wanda kan wahalar da iyaye.

Labarai masu alaka