Abin takaici ne kanin miji ya fi miji kyau - Buba Galadima
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buba ya fadi hakan ne inda yake magana kan korar karar Atiku da kotu ta yi.

Buba Galdima ya yi magana kan korar karar Atiku da kotu ta yi inda ya bayyana cewa abin takaici ne kanin miji ya fi miji kyau.

Ya bayyana cewa adawa ita ce gishirin dimokradiyya kuma shi "idan an taba shi duk duniya sai ta sani."

Labarai masu alaka