'Na fi kowa iya kwallo' a cewar yaro dan Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyo: 'Na fi kowa iya kwallo' a cewar yaro dan Najeriya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani yaro dan garin Warri a kudancin Najeriya ya bayyana cewa ya fi kowa iya kwallon kafa a garinsu.

Sannan ya shaida wa BBC cewa yana so ya zama fitaccen dan kwallo.

Labarai masu alaka