Shin akwai karancin ruwa a Jordan?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin akwai karancin ruwa a Jordan?

Yanayi na sauyawa a Gabas ta tsakiya. Hakan ya sa ruwan sama ke raguwa sannan zafi ke karuwa.

Jordan na daya daga cikin kasashen da ke fuskantar barazanar karancin ruwa.

Matsalar ta fi tsanani a kauyuka hakan yasa mutane da yawa suka bar kauyuka sun koma birni.