Farfesa Mustafa Mukhtari kan kasadin 2020
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wane tasiri kasafin 2020 zai yi a rayuwar talakan Najeriya?

Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron hirar:

Masana tattalin arziki a Najeriya na ci gaba da tofa albarkacin bakinsu kan kasafin kudin shekarar 2020.

A cikin wannan hirar za ku ji zantawar abokin aikinmu Mukhtari Bawa da Farfesa Mustafa Mukhtari na Jami'ar Bayero Kano don jin ko yaya ya ga kunshin kasafin kudin na shekara mai zuwa.

Labarai masu alaka