Na yi farin ciki da aka yanke kafafuna
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Na yi ta fatan a yanke kafata domin na huta - Moda

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Fitaccen dan wasan Kannywood din nan, Sani Moda ya ce bai kamata mutane su rika nuna damuwarsu ba domin Allah ya sauya musu halitta.

Ya shaida wa BBC cewa ya kasance da kansa yake rokon likita da ya yanke masa kafarsa saboda irin azabar ciwon da ta yi masa.

Sani Moda dai na daya daga cikin 'yan wasan Hausa na Kannywood da suke da yawan barkwanci.

Bidiyo:Fatima Othman

Labarai masu alaka