Halin da mata ke shiga a shekarun daukewar al'ada
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Menopause: Halin da mata ke shiga a shekarun daukewar al'ada

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon.

Zafin jiki da samun matsalar rashin bacci da kuma daukewar jinin haila - ko kun san irin sauyin da yanayin menopause ke jawowa jikinku? Ga yadda abin yake a kimiyance.

Labarai masu alaka