Cikin hotuna: Masallacin Manzon Allah na Madina

Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Hoton Masallacin Madina daga sama, ga gina-gine da makabartar baki'a duk a gefen masallacin.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Daya daga cikin kofofin masallacin, sunan wannan kofar ''King Fahd Gate'' wato kofar Sarki Fahad.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Yadda ma'aikatan masallaci suke tsaftace cikin Rauda.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Masu ziyara kenan a kabarin Manzon Allah (SAW).
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Wani daga cikin ladanan Masallacin Madina yayin da yake kiran sallah.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Kayatattun fitulun da ke cikin Raudah.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Wani sashe a cikin Raudah.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Hoton wani sashe na saman rufin masallacin, ga Koriyar Kubba nan a sama, da kuma sauran kubbobi a zagaye.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Kayatattun fitilu kan wasu ginshikai na cikin masallacin.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Hoton kofar da dakin kabarin Manzon Allah (SAW) ya ke garkame da kwado.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Yadda aka kawata saman cikin masallacin.
Hakkin mallakar hoto Masjid Al Nabawi
Image caption Hoton Masallacin Madina da kewaye da dare

Dukkan hotunan hakkin mallakar hukumar masallacin ne.

Labarai masu alaka