Yadda aka yaudari zakin Kano ya koma gidansa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyo: Yadda aka mayar da zakin Kano kejinsa

Ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Shugaban hukumar gidan namun daji na Kano ya ce bayan da allurar kashe jiki da aka yi masa ta ki yin aiki aka kuma kasa mayar da shi dakin nasa, sai aka yi masa dabara wajen daure akuya a cikin dakin inda bayan ya hangota, sai ya koma ciki.

Labarai masu alaka