Matar da ta bude asibitin kyauta ga masu cutar sikila
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Matar da ta bude asibitin kyauta ga masu cutar sikila

Ku latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Hajiya Badiyya Inuwa ta haifi sikiloli biyu, daya ya rasu 13 da suka wuce sanadiyyar cutar sikila.

Hakan ya sa ta bude wata cibiya a Kaduna wadda ke taimakawa talakawa sikiloli da magunguna da kuma fadakarwa.

A yanzu haka, cibiyar tana taimakawa kimanin mutum 4000.

Bidiyo: Fatima Othman

Labarai masu alaka