Ko kun san illar da hasken wayarku ke yi muku?

Ko kun san illar da hasken wayarku ke yi muku?

Binciken masana a kan haske mai launin shudi da ke fita daga komfuta da waya kan iya haifar da saurin tsufa ga masu amfani da su.

Kalli wannan bidiyo ka ga abin da masanan suka ce.