Kauyen da ya fi kowanne 'koyar da Al-Kur'ani'

Kauyen da ya fi kowanne 'koyar da Al-Kur'ani'

Wani kauye mai suna Shonke da ke a yankin Amhara a Habasha ya "shahara sosai wajen koyar da Kur'ani".

Kalli bidiyon ka ga yadda jama'ar kauyen suke rayuwa.