Daga titunanmu: Ra'ayoyin mutane kan kyautatawa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daga titunanmu: Ra'ayoyin mutane kan kyautatawa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga titunanmu wani sabon shiri ne na BBC Hausa da zai dinga jin ra'ayoyin mutane daga titunan Najeriya.

Za mu dinga tabo batutuwan da ake tattauna su ne a kowane mako.

A wannan mako mun ji ra'ayoyinsu ne kan "Ranar Kyautatawa ta Duniya," da aka ware kowace ranar 13 ga watan Nuwamba.

A don haka ne muka tambaye su ko yaya suke ji idan suka kyautata wa mutane?

Labarai masu alaka