Yadda aka yi zanga-zangar neman sakin Sowore a Landan
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zanga-zangar neman a saki Sowore a Landan

Wasu masu zanga-zanga a gaban Abuja House a Landan sun nemi gwamnatin Najeriya ta gaggauta sakin dan gwagwarmayar a Najeriya.

Fiye da wata uku ke nan hukumar DSS ta kasa ta tsare shi bayan da ya shirya wata zanga-zangar da aka yi wa lakabi da revolution now, inda hukumomi ke tuhumar sa da laifukan da suka hada da cin amanar kasa da kuma ta'ammali da kudi ta hanyar ba bisa ka'ida ba.

Labarai masu alaka