Wakilin APC yana nuna wa masu zabe jam'iyyar da za su zaba a rumfar zabe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wakilin APC yana nuna wa masu zabe jam'iyyar da za su zaba a rumfar zabe

Wani mai saye da katin wakilcin jam'iyyar APC kenann yana nuna wa masu zabe jam'iyyar da za su zaba a rumfar zabe tare da karbar kuri'un nasu, inda yake linkewa tare da sakawa a cikin akwatin zaben.

Labarai masu alaka