'Yan Najeriya na saurin kokawa da shugabanni - Jonathan
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mu zabi shugabanni na gari kafin mu zargi gwamanti - Jonathan

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya ce babu hujjar al'umma su rinka korafi kan gwamnati matukar ba su zabi shugabanni na gari ba tun a farko.