'Babu bin da zan ce da 'gidan wanka' sai alhamdulillah'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ranar bandaki ta duniya: 'Gidan wanka da bahaya arziki ne'

Wani matashi mai kula da gidan wanka da bahaya ya yi bayani kan yadda sana'ar ta taimaka wa rayuwarsa da ta 'yan uwansa.

Kalli wannan bidiyon ka ga abin da ya ce.

Labarai masu alaka