Daga bakin mai ita Ruqqayya Dawayya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

...Daga bakin mai ita 2: Na kusa amarcewa – Rukayya Dawayya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani sabon shiri na BBC Hausa da zai dinga kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na biyu, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa a Najeriya Rukayya Dawayya ce, ta amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki, har da batun cewa ta kusa shiga daga ciki.

Labarai masu alaka