Zainab mai fafutukar kare hakkin mata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Abu biyar da ya kamata matan da ake cin zarafi su yi

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon

Albarkacin makon yaki da cin zarafin mata da Majalisar Dinkin Duniya ta ware, mata masu fafutuka sun bai wa wadanda ake cin zarafi shawarwari kan yadda ya kamata su bullo wa al'amarin.

A wannan bidiyo, Zainab M Lawal mai fafutukar kare hakkin mata a Najeriya, ta bayar da matakai biyar da ya kamata matan da ake cin zarafinsu su bi don shawo kan matsalar.

Bidiyo: Fatima Othman

Labarai masu alaka