Daga bakin mai ita- Falalu Dorayi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daga bakin mai ita tare da Falalu Dorayi: 'Ni mafarauci ne kafin na fara fim'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na uku, fitaccen mai bayar da umarni a fina-finan Hausa na Najeriya Falalu Dorayi ne, ya amsa tambayoyi da za su sa ku dariya ciki har da batun cewa shi mafarauci ne kafin ya fara fim.

Bidiyo: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku so ku gani

Labarai masu alaka