Yadda ake zanga-zangar dokar hana kalaman kiyyaya a Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon zanga-zangar adawa da dokar hana kalaman kiyyaya a Najeriya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wasu 'yan Najeriya suna zanga-zangar nuna kin amincewarsu game da kudirin dokar nan ta kalaman kiyayya wato Hate Speech Bill, wanda Sanata Aliyu Abdullahi Sabi ya gabatar a Majalisar Dattawa.

Labarai masu alaka