Kacici-kacici kan abubuwan da suka faru a Najeriya da Nijar a 2019

shugabannin Najeriya da Nijar

Asalin hoton, Getty Images

A yayin da muke bankwana da shekarar 2019 zuwa 2020, BBC ta shirya wannan kacic-kacicin don wasa kwakwalwarku kan wasu abubuwan da suka faru a Najeriya da Nijar a shekarar.

Sai ku shiga ciki domin gwada hazakarku.