Sakwara da miyar taushe na fi so cikin abinci - Amina Mohammed
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amina Mohammed: Na fi son sakwara da miyar taushe

BBC ta samu gana wa da mataimakiyar Sakare Janar na Majlisar Dinkin Duniya, Amina J Mohammed, inda ta bayyana wasu abubuwa game da rayuwarta.

Ta bayyana cewa ta fi son sakwara da miyar taushe a cikin abinci.

Da kuma aka tambaye ta game da tsawon lokacin da take dauka tana yin kwalliya, sai ta ce "jan baki kawai nake sakawa, sai kuma kwalli."

Kalli wannan bidiyon ka ga karin abubuwan da ta bayyana.

Bidiyo: Abdulbaki Jari

Labarai masu alaka