An bude rajista domin kunyata masu fyade
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An bude rajista domin kunyata masu fyade

Latsa hoton sama domin kallon bidiyon

A ci gaba da bikin makon yaki da cin zarafin mata ta duniya, a Najeriya mata sun yi bikin a babban birnin kasar kan bude rajistar masu fade.

Wasu daga cikin matan sun bayyana cewa bude rajistar zai tsoratar da wasu masu son aikata laifin wanda hakan za ya rage laifin.

Labarai masu alaka