Shin kun san yadda aka radawa cutar HIV suna?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Asalin yadda aka rada wa cutar HIV suna

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ranar 1 ga watan Disamba ce ranar cutar HIV ta duniya.

Likitoci sun sanya mata suna AIDS, wato cuta mai karya garkuwar jiki.

Kalli wannan bidiyon domin sanin adadin wadanda suke dauke da cutar da wasu bayanan.

Labarai masu alaka