Hikayata 2019: Saurari labarin 'Zamanin Da Nake Raye'

Ku latsa alamar hoton da ke sama don sauraro

A wannan mako za mu kawo muku labarin "Zamanin da Nake Raye" na Ruƙayya Ibrahim Argungu, wanda Aisha Shariff Baffa ta karanta.

Labarin yana cikin labarai 12 na Gasar Hikayata ta 2019 da suka cancanci yabo.