Kacici-kacicin Ranar Kirsimeti na 2019

shirin kirsimeti Hakkin mallakar hoto Getty Images

Ga wani kacici-kacici da BBC Hausa ta shirya albarkacin Ranar Kirsimeti, don gwada ku kan wasu abubuwa da suka shafi addinin Kirista.

Wannan kacici-kacici an gina shi ne kan fahimtar Addinin Kirista, kuma mun tuntubi wani babban malamin addinin kirista da ke jihar Kano, Reverand Mati Dangora don tantance tambayoyin da amsoshinsu.

Ku shiga ciki don gwada kwazonku.

Labarai masu alaka