'Yadda sana’ar tsire ta ba ni digiri ta min aure'

'Yadda sana’ar tsire ta ba ni digiri ta min aure'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani matashi mai sayar da tsire a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, ya shaida wa BBC yadda sana'arsa ta yi masa aure da digiri.

Matashin ya ce ya kai 'yan uwansa da yawa hajji duk sanadin sana'ar.

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda hirar ta kasance.

Bidiyo: Buhari Fagge