Bidiyo: Shaukin da Sufaye kan shiga yayin da suke Zikiri

Bidiyo: Shaukin da Sufaye kan shiga yayin da suke Zikiri

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ta yaya mutum zai kai kololuwa wajen kusantar ubangiji?

A Musulunci, mabiya darikar Sufanci sun ta yin tunanin amsar wannan tambaya daruruwam shekaruda suka gabata,ta hanyar gina al'ada mai karfi, da kadkade da raye-raye.

Ana bin darikar Sufanci a yankuna da dama a duniya. Amma kungiyar IS ba sa jituwa da Sufaye, ba sa zaman lafiya da su kuma sun sha kai musu munanan hare-hare a shekarun baya-bayan nan.