Saurari labarin 'A Ranar Sallah' na Hikayata 2019

Saurari labarin 'A Ranar Sallah' na Hikayata 2019

Ku latsa hoton da ke sama don sauraro

A ci gaba da kawo muku jerin labarai 12 da suka cancanci yabo a Gasar Hikayata ta 2019, a wannan mako mun kawo maku labarin 'A Ranar Sallah'.

Hussaina Hammayero daga Suleja a Jihar Nejan Najeriya ce ta rubuta shi, kuma Halima Umar Saleh ce ta karanta shi.