Kun san bidiyon BBC 6 da kuka fi kallo a 2019?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli bidiyon BBC 6 wadanda kuka fi kallo a 2019

Latsa hoton sama domin kallo bidiyon:

Allah Ya kawo mu karshen shekara inda muke nade tabarmar 2019.

Mun zakulo maku bidiyo guda shida wadanda kuka fi kallo a shekarar 2019 a shafinmu na Facebook.

Wanda aka fi kallo a cikinsu shi ne waiwaye kan cikar Boko Haram shekara 10, inda aka kalle shi sama da sau 2,000,000 tun bayan da muka wallafa shi a watan Agusta.

Hada bidiyo: Abdulbaki Jari

Labarai masu alaka