Yadda ma'aikatan BBC ke wallafa maku labarai a intanet

Yadda ma'aikatan BBC ke wallafa maku labarai a intanet

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Allah Ya kawo mu karshen shekarar 2019. Shin kun san yadda ma'aikatan BBC ke gudanar da ayyukansu na wallafa maku labarai a shafinmu na intanet da kuma na shafukan sada zumunta?

Kallon wannan bidiyon zai ba ku karin haske.

Bidiyo: Abdulbaki Jari