Hikayata 2019: Labarin 'Kaddarata'

Hikayata 2019: Labarin 'Kaddarata'

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron labarin, wanda Aisha Sharif Baffa ta karanta

Wannan makon mun karanta labarin 'Kaddarata', wanda yake daya daga cikin labaran da suka cancanci yabo a gasar Hikayata ta 2019.

Fatima Ja'afar Tahir, Zariya ce marubuciyar labarin, wanda Aisha Sharif Baffa ta karanta.