Daga bakin mai ita- Naziru Sarkin Waka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

..Daga bakin mai ita tare da Naziru Sarkin Waka: 'Hausawa ba su fahimce mu ba'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na takwas, fitaccen mawakin nan na Hausa, Naziru M Ahmed Sarkin Waka ne ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Bidiyo: Fatima Othman

Labarai masu alaka