Kun san garin dake da daruruwan 'yan biyu?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wani gari mai daruruwan 'yan biyu

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon

Ga wani kauye mai baiwar haihuwar 'yan biyu a kasar Indiya.

'Yan garin sun bayyana cewa albarka ce haihuwar 'yan biyu.

A wata makaranta guda akwai 'yan biyu 50 a ciki.

Labarai masu alaka