Yadda fasaha za ta sauya abubuwa a 2020
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda fasaha za ta sauya abubuwa a 2020

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon

Ana sa ran a shekarar 2020 5G zai shigo inda mutane za su fara amfani da shi a wasu wayoyi.

5G zai kawo sauye-sauye a wasannin cikin wayoyi da wasu muhimman abubuwa.

Labarai masu alaka