Filin jirgin sama na Biyafara da ya ceci dubunnan mutane
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Filin jirgin saman da da ya ceci dubban mutane a yakin Biafra

Latsa bidiyon sama domin kallo

A yayin da ake shirin bikin ranar tunawa da mazan jiya a Najeriya, BBC ta yi ziyara wani filin jirgin sama da mayakan Biyafara suka yi amfani da shi a lokacin yakin basasa.

Filin jirgin yana garin Amoka ne kuma ta nan ne Ojukwu ya tsere yayin da sojojin Najeriya suka mamaye Biyafara, aka kawo karshen yakin.

Labarai masu alaka