An yi garkuwa da mu - masu zanga-zanga a Iran
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'An yi garkuwa da masu zanga-zanga a Iran'

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ana gudanar da zanga-zanga a Iran bayan da mahukunta suka amsa cewa su ne suka harbo jirgin sama na Ukraine mai dauke da mutum 176 wanda duka suka mutu.

Wannan ya zo ne sa'o'i kadan bayan da suka harba makamai masu linzami ga wasu sansanin sojojin Iraki da dakarun Amuka ke zama a ciki a matsayin ramuwa ga kisan Janar Soleimani da Amurka ta yi.

Wannan ya fusata wasu 'yan kasar inda suka fara zanga-zanga.

Labarai masu alaka