Daga Titunanmu: Me za ku ce game da karin haraji?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Daga Titunanmu: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya kan kara harajin kaya

Latsa bidiyon sama domin kallo

A wannan makon, mun tambayi mutane game da karin haraji da gwamnatin tarayya ta yi daga kashi biyar zuwa kashi bakwai da rabi.

Labarai masu alaka