Daga Bakin mai ita tare da Adaman Kamaye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

...Daga bakin mai ita tare da Adamar Kamaye; Shirmen da na yi ina amarya

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga bakin mai ita wani shiri na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 11, shirin ya tattauna da Zahra'u Saleh wadda aka fi sani da Adamar Kamaye, ta kuma bayyana irin abubuwan da suka fi burge ta a rayuwarta da wata kwaba da ta taba yi lokacin tana amarya mai karancin shekaru.

Bidiyo: Fatima Othman

Wasu na baya da za ku iya gani

Labarai masu alaka