...Daga Bakin Mai Ita tare da Ubali Ibrahim

Latsa hoton sama don kallon bidiyon

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 17, shirin ya tattauna da fitaccen tauraron fina-finan Hausa Ubali Ibrahim, wanda aka fi sani da wanke-wanke, inda ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya.

Bidiyo: Fatima Othman